Yadda Zakasa Password A Windows 8, 8.1

0 30

ToYan uwa yau gamu da sabon post akan yadda zakasa wa kwanfutarka Mai Dauke Da Opreting Din Windows 8  ko 8.1 password Tare da ni naku REAL_ABUBAKAR

TO Ga Bayani Bi Da Bi
===================================================

AKAN YADDA ZAKASA PASSWORD DI N WATO KA KULLETA SABI DA TSARO
==================================================================

1- Da Farko dai kaje dan beranka zuwa hannunka na dama wato inda zaka fito da wajan kasheta Kamar Haka

2- Sai Kushiga Setting
bayan kashiga zai budema kamar haka

3- Sai kashiga Change PC Setting
Bayan Kashiga Zai Budema Kamar Haka

4- Sai Kashiga User Zakaga Daga Gefe Zakga Sign In A Kasansa Zakaga CREATE PASSWORD
Sai kashiga Zai Budema Kamar Haka

5- Zakaga Guraren ciki password din Kamar Yadda Kagani A Hotanan

==New Password- Sabon Password
==Re-enter Password – Sake Mai-Maita Password
==Passoword Hint- Yadda kakeso Kai Ta mai-maita Sawa Idan Ba Asa dai-dai ba

Bayan ka Gama cikewa sai ka danna Next
Zai Bude Kamar Haka

6- Sai Ka Danna Finish

Shikenan Kagama Sawa

Masu Windows 7 Kuyi Mana Afuwa Kuma Naku Nanan Tafe

Insha Allahu

Rashin Yin Comment Naku Yakan Durkusar Da Gwuwar Mai Rubutu

Yin Comment Naku Yakansa Mu Gane Kuna tare Damu
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com