|| Gidan Wakokin Hausa A Duniya

Yadda Zaka Chanza IMEI Na Tecno Comon C8

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


25 16

Yau Insha Allahu Zamuyi Bayani Kan Yadda Zaka Chanza IMEI Na Tecno Comon C8

Da Farko Dai Ka Tabbatar Kayi Root Din Wayarka Kirar Tecno C8  Idan Baka Iyaba Shiga Nan

Yadda Zakai Root Din Tecno Comon C8 Batare Da Pc ba

Idan Kayi Root Dinta Shike Nan Zamu Fara Bayani

Matakai

==>Kayo Download Na MTK Engineering Mode App Anan 

==>Idan Kai Install Nasa Kai Open Zakaga Ya Bude Kamar Haka

Sai Ka Zabi MTK Settings

Idan Ya Bude Zakaga Zabi  CDS Information > Radio > Phone1 ko Phone2
Sai Ka Zabi Wanda Kakeso Ka Chanza Masa IMEI

Idan Kazaba baya Yagama Budewa Zakaga Ya Budema Wani Page Kamar Haka

Idan YaBude Sai Ka Rubuta E Sai Ka Zabi Na Farko Wato AT+EGMR=1,7,””

Ida Zakasa IMEI Din Shine Tsakiyar “SA IMEI ANAN”

Idan Ka Gama Sawa Sai Ka Danna SEND AT COMMAND

Amma Fa IMEI GUda SHabiyar Akesawa 

Idan Ka Tura Sai Kaje Kasa Wayarka a Flight Mode wato Offline Mode Zuwa Wasu Yan Sakanni

Sai Ka Cireta Daga Shi

Domin Dubawa Idan Ya Chanzu Ka Kira *06#

Ayi Sallah Lafiya
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com