Wata Sabuwa: Nura M Inuwa – Labarin Abinda Ake Masa

5 4,259

#Rensta #Repost: @nura_m_inuwa via @renstapp
···
“ Ga duk wanda yaga hoton nan zai mamaki
Domin tunda nake bantaba dorashi a kowacce kafar sadarwa ba,sai dai nayi karo dashi kuma idan nayi karo dashi huceshi nake saboda bana bukatar ganin sa domin banaso ya dinga tunamin yadda nake a baya.

Duk da kalu balan da nake fuskanta daga jama a na goranta mini da suke akan halittata kuma bani da ikon yin magana dan gudun kada ace na fiya raki da habaice habaice, bana tuna matsalar data sameni sai an goranta mini sannan nake tuna nima ba haka ALLAH yayi niba kaddarace ta sameni kamar yadda nasan babu wanda yafi karfinta, ina kokarin jure abubuwan da ake mini a bayan fage domin nasan zan iya shanyewa, ana mini abubuwa daban daban da nufin tsoratarwa.

Kamar yadda yanzu nake dauke da sakon daya daga cikin yaran wani jarumin kannywood cewa sai sun karasa aikinsu a kaina kuma wai shege ka fasa a cewarsa bansan ko waye ba amma nasan da akwai sunan jarumin tunda anfara wasan zan dora duka sakonnin da akayi mini da kuma number sannan a karshen yace yasan na tsorata to NURA M INUW ALLAH daya nake tsoro ba mutum ba. ”

Tofa Shin Masoya Mai Zakuce.
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

5 Comments
 1. DAHIRU D ABDUL says

  ALLAH yakarama kahuri sannan inmutum lokacinsa yayi bawanda ya isayaha ila daukaka da dai sauransu

 2. Saifullah halliru says

  Aslm. Gaba de qadangaren bakin tulu,pls a sanar dasu bade mutumba

 3. Nazeeru says

  Hmm Gaskiya Dokin Karfe
  Up Up Tauraron Mawaqan Hausa

 4. Anonymous says

  Naam wannan haka yake ina bayan saifullah 100%100 badai mutumba saide allah

 5. Muhammad abubakar zango says

  Kowa ya hana uwarsa bacci
  kace sunci uwarsu dolaye dabbobi
  marasa hankali

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com