| Gidan Wakokin Hausa A Duniya

Video: Yan Selfie Hausa Film Trailer 2017

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0 1,733

Sabon shirin Hausa film kenan gaskiya akwai chakwakiya acikin wannan film inda zakuga daushe da bosho suna sheqe ayarsu da karansu ba babbaka.

Yan Selfie shirin inda zakaga bosho na yawo da selfie stick iya kwaso selfie da kowa ga yan mata sai sakin layi da karya ai akwai gwarama acikin wannan shirin.

JARUMAN FILM SUNE.

Rabiu daushe

Sulaiman bosho

Da sauran jarumai.

Kawai kada Ku bari a Baku labari Ku kalli wannan tallan.

  DOWNLOAD VIDEO HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com