|| Gidan Wakokin Hausa A Duniya

Video: Sayyid Kofar G/Kaya – Mutuwar So

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0 2,365

Sabuwar wakar sayyid kofar gadon kaya kenan Mai Suna ” Mutuwar So ” nasan wasunku sunsan mawakin Dan yadda yake taka rawarsa a yanzu wajan baje hajar wakokinsa masu dadi zuwa ga masoyansa.

Gaskiya sayyid ya iya waka amma da yake kusan sabon mawakine bakusan wakokinsa ba amma da sanu zamu kawo muku wakokinsa.

Wanda ya hau bidiyon wakar nakune a kullum wato Musbahu AKA Anfara mai zamani yaro Dan wanka ba.

Kawai dai su sauke wakarnan domin kusha kallo lafiya kada Ku bari a baki labari.

Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE

Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com