|| Gidan Wakokin Hausa A Duniya

Video: Sadik Sani Sadik – Yar Kure Hausa Comedy

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0 1,190

To jama’a barkanmu da sake haduwa a cikin wannan satin Wanda muke kawo muku hausa comedy na jarumi sadik sani sadik Wanda shafin pulse Hausa Nigeria suke shiryawa.

Inda zakuga jarumin naku ya debo yan mata biyu tare da abokinsa sun zo shopping wani shago sai yan matan suka fara shiga shagon kafin jarumin ya shiga sai abokinnasa yake cewa.

Shin kana ganin yan matannan ba tatseka zasuyi Ba Dan naga daya a cikinsu uwa… Sai kun kalla.

Sai sadik sani sadik yake cewa ba matsala ai nazo da dubu ashirin nasan baifi suci dubu coma ba kawai muje shigasu kawai sukaga yan matan har sun debi atanfa sunje wajan gwal sai jarumin yace……

Kawai sai sukaje wajan jaka wata tsabar taga gara har kanwarta ta daukarwa jakar dubu shabiyu guda uku sai da akaje wajan lissafi.

Kawai dai ba sai na cikaku da surutuba sai kun dakkoshi kun kalla.

Link 1  DOWNLOAD VIDEO HERE

Link 2  DOWNLOAD VIDEO HERE

 
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com