|| Gidan Wakokin Hausa A Duniya

Video: Sadik Sani Sadik – Son Banza Hausa Comedy

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0 1,877

To Jama’a barkanmu da sake saduwa a wannan satin yau ma mun sake zuwarmuku da sabon comedy na Pulse Hausa Nigeria.

Wanda jarumi sadik sani sadik yake hawa domin nishadantar da masoyansa dama jama’a domin Dakko wannan shirin  to Ku biyomu.

Inda zakuga yadda jarumin naku ya samu rabon mari akan son Banza yayin da yayi musu kwaba suna shooting Dan yaga ana raba kudi kawai ba asa dashiba yaje yashiga ya bats musu shiri.

Hahaha mai makon ace ya samu abinda yazo nema haha sai yasha da kyar ai kawai Ku sakko da wannan comedy din kusha dariya tare da sadik sani sadik.

Kawai koda yaushe kuna kasancewa da wannan shafin namu mai Albarka domin kawo muku abubuwan mask nishadantarwa da fadakarwa harma da labarai masu dadi.

Link 1  DOWNLOAD VIDEO HERE

Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com