|| Gidan Wakokin Hausa A Duniya

Video: Sababbin Wakokin Maryam Yahaya Masu Fitowa

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0 234

Shahararriyar yar film kuma yar rawa wato jaruma maryam yahaya ta shirya tsaf da nishadantar da masoyanta.

Zata fitar da sababbin wakokinta bidiyo a cikin wannan satin gaskiya wakokin an zuba rawa a cikin Dan tayi wakokin tare da jarumai da yawa musamman ma garzali miko nasan kowa ya sanshi wajan rawa.

Wakokin dai masu fitowa suna kamar haka.

Haduwar mutunci – Wakar Habib director

Yar makaranta – Wakar Habib Director

Larai da Jummai – Wakar Nura M Inuwa Tare Da Umar M Shareef

Da dai sauransu

Kuna iya dakko bidiyon da kukalli wakokin kafi gaba daya su fito.

DOWNLOAD VIDEO HERE

 
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com