| Gidan Wakokin Hausa A Duniya

Video: Nura M Inuwa – Sirrin Ruhi || AKA Anfara

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0 2,290

Wakar nura m inuwa kenan mai suna ” Sirrin Ruhi ” Dan wakar ta Dan kwana biyu gashi an hau bidiyo dinta Wanda suka hau bidiyon sune Musbahu AKA Anfara tare da Wata Sabuwar Jaruma.

Nasan wasunki da yawa sunsan wannan wakar ta sirrin ruhi.

Sirrin raina zanafada mai sona

zauna nafadma sirrina

nafadama sirrina

ga sirrin ruhina.

Inaji Sirrin ruhinki to kaina zan kamawa

Fadan maganar soyayyata ya take acikin ranki.

Nasan kunsan wannan wakar.

Kawai kushiga safin domin sakko da ita.

Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE
Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com