|| Gidan Wakokin Hausa A Duniya

Video: Husaini Danko – Nida Masoya || By Anfara AKA

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0 3,096

Sabuwar wakar husaini danko kenan mai suna ” Nida Masoya ” Gaskiya wakar ta bugu sosai kumatayi dadi ga shi taji kida sai kace…

Wakar yanzu haka anyi bidiyonta kuma ansha rawa sosai idan kuka kalleta.

Wanda ya hau bidiyon wakar Shine Musbahu AkA Anfara sarkin waka ga rawa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Yanzu ka kula yanzu akwance baka iyawa kowa

– Nida masoya kulla alakar so da biyayyar juna

– Salo salo bayanina da zana baku

– Akan gaba gaba nakeso yashigo cikinku

– Maraba zakuyimin karku sanya shakku

– Abun gudu jujumin amanku

– Inayi saiku karba

– Nasan zama nakurba

– Zama a daina gaba

– Ba yaudara muke ba

Kuyi maza ku dakko wannan wakar domin sauraranta kuji kida ga zallar hausa.

Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE

Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE

Link 3 audio DOWNLOAD AUDIO HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com