|| Gidan Wakokin Hausa A Duniya

Video: Habib Director Ft Maryam Yahaya – Haduwar Mutunci Teaser

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0 214

Wakar Habib director kenan mai suna ” Haduwar Mutunci ” Sannan kuma yayi wakar ya hau bidiyon abarsa tare dashi da jaruma maryam yahaya.

Wakar haduwar mutunci wakace ta soyayya mai ratsa zuciyar masoya idan kuka saurareta ita dai wannan wakar zaku Dan fara ganinta ne kafin a saki gaba dayanta.

Daga haduwar mutunci to Allah yasa alkairee ne haduwar tasu.

Kawai kuna iya sakko da ita Ku Dan fara kalla kafin sauran ta fito.

DOWNLOAD VIDEO HERE

 
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com