Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 40 Arewa24

1 1,937

Domin cigaba da kallo shirin dadin kowa na satin da ya gabata saiku kasance damu domin cigaba da kallon a wannan lokacin da muke ciki.

A SATIN DA YA GABATA:-

Dadin Kowa mai dauke da chakwakiya iri-iri.

Wane laifi Malam Nata’ala ya aikata ake nemanshi a ofishin ‘yan sanda?

Delu Chogal ta kai Malam Kabiru gaban alkali.

Yaya zata kare tsakaninsu?

A CIKIN WANNAN SATIN:-

Kamaye ya shiga cikin tashin hankali, bayan da masu garkuwa da mutane suka bukaci ya bayar da Naira Miliyan daya a cikin awoyi uku, idan har yana so a saki ‘yarsa Zaliha sukayi garkuwa da ita.

Sai dai Kamaye ya zagaye garin Dadin Kowa kaf, bai samu dubu daya.

Shin ya zata kasance kenan?

Asha Kallo Lafiya.

Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE

Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

1 Comment
  1. usa Muhammad says

    Ina jin dadin shirin so sai

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com