|| Gidan Wakokin Hausa A Duniya

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 28 Arewa24

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0 2,021

Asatin Daya gabata kunsan anbar baya da kura inda gimbiya bata da lafiya Takai da har sai da sukaje asibiti.

Yayin da ita kuma hajiya tagaji da abinda gimbiya takeyi mata.

Sannan sai kanwar gimbiya ta karbi aikin gimbiya inda aka fara artabu tsakanin kanwar gimbiya da yar hajiya wato bintu.

Domin ganin yadda cigaban wannan chakwakiyar take Ku nemi episode 28 kusha kallo.

ACIKIN WANNAN SATIN

Baiyanar Wizzy ta zo da wani sabon salo, domin yayi yunkurin tsara wata matashiyar budurwa ta hanyar nuna mata wata mota da wani gida na wani hamshakin attaijiri a zuwan mallakin babansa ne.

Sai dai baya ta haihu lokacin da mamallakin gidan da motar ya biyoshi da tsabga ya lakada masa dan banzan duka a gaban matashiyar budurwar…

Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE

Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE

 
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com