|| Gidan Wakokin Hausa A Duniya

Video: Adamu H Nagudu – Jini Da Hanta || Anfara

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


1 864

Sabuwar wakar adamu hasan nagudu mai suna ” Hanta Da Jini ” Gaskiya wakar tayi dadi sosai saima kun saurari wannan wakar sannan zakuji ku debi kalamai na kashe saurayi da budurwa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Da ganinki dik jina tabari Hanta nata bugawa

– Jazaba daso na kamu idanuna nata kadawa

– Lamuni kewowa gani abincin so maza kiyajewa

– Jinina nata kadawa hanta na zauzawa

Kawai yanzu kuyi maza ku dako wannan wakar domin saurara

Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE

Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

1 Comment
  1. SANI LAWAL ZAGINA says

    slm ina gai da ali nuhu. da maryam yahaya.da garzali miko.da sauran yan kannywood

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com