|| Gidan Wakokin Hausa A Duniya

Video: Abdul D One – Ilimin So

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0 598

Sabuwaar wakar abdul d one mai suna ” Zafin So ” gaskiya abdul d one kana kure ma masoya dadinsu domin yadda kake sakar musu sababbin wakoki domin nishadantar dasu.

wakar zafin so wakace mai ratsa zuciyar masoya musamman wanda suka dade a soyayya gaskiya kuyi maza ku sakko da ita domin saurara.

Gaskiya bidiyon wakar ma ba laifi yayi kyau sosai kawai kusha kallo.

GA KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR:-

– Gane Karatun kurma sai ilimi yai nisa

– Soyayyata ta girma karda ki juyan baya

– Mai son ilimi shine ke nema

– Mai kai taki gonane ke noma

– Ashe haka so yake inya shige ba dama

– Ni afanin so na rikeka zan dace da makoma

– Nai nisa akanki ba ajamin layi

– Soyayya dani da kai ita mun kulla

Link 1- DOWNLOAD VIDEO HERE

Link 2- Vidmate DOWNLOAD VIDEO HERE

 
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com