|| Gidan Wakokin Hausa A Duniya

Shin Haramun Ne Sanya Hijabi A Nijeriya?

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0 357

Daga Ahmad Idris

A birnin London, New York da Toronto, inda mabiya addinin kirista suka fi yawa, mata ‘yan sanda irin su Fatima, Zainab, Aisha da Jennifer, an ba su damar sanya hijabi a yayin aiki domin kare mutuncinsu.

Saidai a Nijeriya an hana Barista Amasa Firdaus sanya hijabi domin kare mutuncinta a yayin da ake shirin yaye su daga jami’a bayan kammala karatu kan fannin shari’a.
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com