Shin dagaskene Dangote yana San Kara Aure

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


1

Wani rahoto daya cika kafafen yada labarai akan Wanda yafi kowa kudi a Afrika Alhaji Aliko Dangote inda aka rawaito cewa yana san Kara aure , Financial Time ta bayar da hakikanin Abunda Alhaji Dangote yafada inda yake cewa

Shi a wannan Shekarun nasa Bashi da lokacin da zae Yi biyan bukatun matar da zae aura, zefi mai kyau ya maida hankali akan kanfanoninsa Wanda suka hada Dana Siminti, Iskar Gas dss.

Shin me zaku iya cewa akan wannan batun.
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

1 Comment
  1. Al-ameen sadeek enginear says

    To gashinandai ai aure sunnace ta annabi idan kana da hali akace kayi hudu amma ni aganina babu kuskure don yace zai kara aure allah ya bashi tagari kawai

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.