| Gidan Wakokin Hausa A Duniya

Sabuwar Wakar Cikin Fim Din – Dan Iya

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


4 2,650

Sabuwar wakar husaini danko mai suna ” Sabo Da Maza ” wannan wakar itace kasa acikin fim din dan iya wanda yanzu haka ake kan shiryashi.

Wakar ansata cikin film din rahama sadau da Sadik sani sadik fim din ya kunshi abubuwa da yawa.

Barkwanci action da dai sauransu.

GA DAI KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Sabo da mazan kwarai jari samunki naba cikon buri mai aje kudiri rago nasanar miki So dashi nazo

– Daga nai furuci kece baki da jikina

– Tunda so nabi zannace danna cima rabona

– Zanjira naji har kece kin biyo ra’ayina

– Mai hakemiki kurmace batajin furuci na

– Kenaso naga zan nuna rai dake yaka kwana

– Ba’ayiwa rago kusa ko ayimishi karma

– Wanda yaggudu ya kasa ba’a barmishi dama

– So najishi kamar kusa gashi yabi jiki ma

Kunji kadan daga baitin wannan wakar kawai ku dakko danjin sauran a audio

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

4 Comments
 1. buhari mjb jega says

  tayi allah yakara basira mai gida
  DANKO

 2. buhari mjb jega says

  allah kare muna mai gd *Danko#

 3. Anonymous says

  forward even ➡ backwards 🔙 never. up up #rahamasadau. bana taba gajiya da kallon kennywood inhar dai kina Ciki. 👌

 4. zharaddeen adam says

  sai sarkin mawaka wato damo sarkin hakuri husaini danko

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com