Sababbin Albums Da Suka Fito Yau 15/01/2018

3 4,388

A yau ne muka samu sanarwar fitar sababbin Albums na shahararrun wakan hausa nanaye Kasuwa yau litinin 15 ga watan 1. 2018.

Daga bakin Shahararren Dan Kasuwa Jamilu Mafara.

yanzu kuna iya samun wannan Albums din a kasuwani da kuma yan tebur dake mafi kusa daku domin ji da kuma Chashewa.

SUNAYEN ALBUMS DIN DA MAWAKANSU:-

Husaini Danko – Maganar Ciki Album

Husaini Danko – Masoya Album

Ado isa Gwanja – Ga Gwanja Album

Sayyid Kofar Dagon Kaya – Ga Tsaraba

albums guda hudu kenan da zaku nema tundaga yau.

ga kuma wanda Album baya karasowa garesu sai kujirayi Ranar da Shafukan internet zasu sakar muku su.

sai ai saurare lafiya
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

3 Comments
  1. Anonymous says

    Your Comment gold

  2. MATAWALLE(DAN YOBE) says

    naturo wakokina amma haryanzu shuru,kodai SBD ni badan kano bane?

  3. Abdulmalik rufau says

    Muma munna jira

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com