Sababbin Albums Da Suka Fita – Ina Kika Dosa & Da Sauran Kallo

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


6

Sababbin kudin wakoki da suka fita kasuwa na manyan mawaka guda biyu Wanda yanzu haka albums din sun Shiga Sassa daban daban domin nishadantar daku masoya wakokin hausa nanaye.

1- Isah Ayagi – Da Sauran Kallo

2- Sammani AA – Yarinya Ina Kika Dosa

Gasu Kamar Haka:-

Isah Ayagi

Dakko Wakokin Cikin Album Din Anan

 1. Da Sauran Kallo
 2. Maryama
 3. Hujja
 4. Jami’ar So
 5. Fatalwa
 6. Riga Ba Wuya
 7. So Ruwan Zuma
 8. Ban Kwana
 9. Mai Znace
 10. Bakin Da Rabbi Ya Tsaga
 11. Uzuri
 12. Gidan Aure
 13. Zahra
 14. Rayuwar Masoya
 15. Ramatu

 1. Wahainiya & Afnan Jingle
 2. Masoyiya
 3. Dake Zan Rayu
 4. Bazan Bar So Ba
 5. Yar Makaranta
 6. Masoya
 7. Kusanta Mugana
 8. Dakwan So
 9. Tamburan Amarya
 10. Kogin So
 11. Ina Yinki
 12. Yar Nijar
 13. Sanki Yai Min Rana
 14. Sone Jigon Rayuwa
 15. Yarinya Ina Kika Dosa
 16. Kogin So

Kawai kuje kasuwa ku nemi naku kada ku bari a baku labari

Ga masu bukatarsa a online sujirayemu nan da lokaci kadan ku more shagalinku.
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

6 Comments
 1. Anonymous says

  Baku sake ayi dowloding ba ai

 2. Ismael kataudi says

  Mungode

 3. isa abdulla hiharuna says

  ya ake download fina finai

 4. Ahmad a buba says

  Muna tare

 5. Anonymous says

  ina suke wakokin da kuka zana

  1. Mr. ArewaBlog says

   Ka duba zakagansu

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.