Promoted Your Music

Tallata wakokinka tare da shafin arewablog domin hakan zai baka damar samun wakokinka a shafin yanar gizo dama shauransu.

MENENE MAHIMMANCIN TALLATA WAKA A SHAFIN YANAR GIZO 

1- Shine mutane zasu samu damar samun wakokinka cikin sauki musamman wanda suke kasashen waje dama na gida najeriya.

2- Wakokinka zasu shiga inda baka taba tunanin zasuje ba kuma da izinin Allah zaka fito kowa yasanka idan allah yayi kuma idan kanayiwa mutane abinda suke buqata acikin wakokinka.

3- Musamman mu mawakan hausa naneye ba mu iya bada wakokinmu ga masu shafin yanar gizo domin su tallatamana su ga jama’a.

4- Tallata wakoki a shafin yanar gizo yana da mahimmanci ga mawaka kuma zai baka kwarin guywa wajan fitar da wakoki kuma ga hakane idan Yan kasuwa sukaji mutane na son wakokinka zasu nemeka domin suyi album din wakokinka.

5- Saboda rashin tallata wakoki musamman mawakan arewa na hausa nanaye yasa wasuma ba a sansuba kuma gashi sun iya waka.

Da dai sauransu.

YADDA ZAKA TALLATA WAKOKINKA GA SHAFIN AREWABLOG 

Wannan shafin na ArewaBlog yazo domin taimakawa mawakan hausa nanaye domin sa wakokinsu a shafin Yanar gizo domin masu son wakokinsu suna samun wakokin cikin sauki.

Muna da shafuka a yanar gizo domin tura wakokinku zuwa can.

FACEBOOK muna da page mai likes sama da dubu dari biyu 200k

TWITTER muna da followers dubu uku 3k

INSTAGRAM muna da followers dubu daya da dari biyar

GOOGLE PLUS da LINKEDIN  da WHATSAPP dama sauran social chat.

Kuma duk zamu tura wakokinka zuwa can.

Kuma Kyauta.

YADDA ZAKA NEMEMU WAJAN TALLATAMA WAKARKA 

Zaka tura mana wakarka ta hanyar E-MAIL ko NUMBER waya-

E-Mail:- Talla@arewablog.com

WhatsApp:- +2348148337698

Abunda muke bukata kafin mu tallatama wakarka

Muna bukatar cover art na wakarka ko hotonka Sai kuma baitin wakarka koda layi biyar ne kamar yadda kukaga na wasu wakokin a shafin.

Power By ArewaBlog Team
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com