| Gidan Wakokin Hausa A Duniya

Music: Zeeco Mighty – Ni Banso (prod By Dj ashrap)

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0 276

Ni Banso wata wakace mai ban abin mamaki sabi da yadda aka bugata akan wani abu da ba ajin dadinsa yadda ake cin zarafin mata.

Gaskiya a wannan lokacin na yanzu ana cin zarafin mata yadda ya kamata kuma sabi da babu wayanda suka tsaya musu da kuma kananan yara.

Dole Muyi aiki tukuru domin yaqi da cin zarafin mata da kananan yara.

Ni da kai/ku/ke zamu iya taka muhimmiyar rawa wajan rage faruwar hakan.

Ta Hanyar taimakawa da jinkai ga mutane marasa galihu.

Ko kuma kokarin wayar da kan mutane don
su fahimci hakan.

A Song By Zeeco Mighty K/Na’isa

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com