Music: Yakubu MB Ft Balagus -Ruwan Soyayya

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0

Sabuwar wakar  Yakubu MB Tare Da DJ Balagus A cikin wakarsu Mai Suna ” Ruwan Soyayya ” gaskiya wakar tayi dadi sosai domin ta baza.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ashe ruwan soyayya nada dadi

– Yakubu MB ne mai waka ga Balagus munyi muku wakar soyayya

– Ni nasamu abar sona mai kyan tarbiya

– Mai hakuri kuma gata islamiyya

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.