[Music] Umar UK -Gaskiya Jari

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0

Sabuwar wakar Matashin mawaki Umar UK a cikin wakarsa mai suna ” Gaskiya Jari ” Waka mai dauke da nishadantarwa fadakarwa harma da wa’azantarwa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Isah na gombene ya doka

– Uk a yau nima zan waka

– Ba zan shuru na daina batuba

– Karya ba zata haifo daba

– Gaskiya rike ta zammaka jari

– Uk bazanabar wake ba

– Bazan daina yin zance ba

– Uk bazana bar wake ba

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.