[Music] Umar M Shariff “Soyayya Ce”

2 752

Umar M Sharif “Soyayya ce Nayo Dace Masoyi Bar Kuka”

To dai Ita Wannan Wakar Dagaji Ta Masoya Ce.

To ina kuke masoya Ai sai kuyi maza ku Dakota don saurara

 

Ga Kadan Daga Cikin Baitocin wakar

 

– Soyayyace nayo dace da nayo kuka yau ya kare

– Soyayyace nayo dace masoyi bar kuka ni zan share

– Komai yai mafari zaiyo karshe

– Komai yai tsauri yayi gushe

– Wanda yake da jari zaiyi sana,a ashe

– Wanda ya shuka hakuri riba zaiyi ashe

– Ni na jaraba kuduba.

 

sai dai kunyo download kunji

 

DOWNLOAD MP3
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com