[Music] Umar M Shareef – Zan Rayu Dake Zan Mutu Dake

33 744

Wakar cikin film din mansoor zan rayu dake zan mutu dake

Shi dai wannan film mai suna mansoor  yazo da abubuwa daban daban wanda kaf cikin kannywood ba film din da yazo dashi a yanzu haka.

sabi da jarumin film din shene mawakin film din sannan ga directer a ciki

shi dai wannan film za’a haskashi ne a cinema’s  30 june 2017

 

 

DOWNLOAD AUDIO MP3
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com