[Music] Umar M Shareef – Ina Zan Ganki Song

35 239

Umar M Shariff Ina zan Ganki
Tunda Kukaji Ance Ina Zan Ganki Kusan Ina Ta Dosa.

Wakace Ta Soyayya Wace Take Karfafa Ma Masoya Guiwa

Allah Sarki soyayya

 

– Ina zanaganki wai yau shene zamu gana

– Na dako jakata bazan dawoba sai na ganki

– Naji ana fadin garin  masoyi na da nisa

– Niko sai na dage dik nisan sa gashi a kusa

– Komai ruwa da rana wahala bazasu sa na kasa ba

– Jikina da nauyi har idanuna burinsune kallonki

 

Listing and download Enjoy

 

DOWNLOAD AUDIO MP3
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com