Music: Umar M Shareef – Bazata A So

2 6,423

Sabuwar wakar umar m shareef mai suna ” Bazata Ki Kaimin A Soyayya ” Gaskiya wakar tayi dadi sosai musamman masoya zasuji dadinta.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Bazata shi kika yomin a soyayya kin kabani kulawa

– Bazata shi kayomin a soyayya kabani kulawa

– Kisani a ranki ciki nashige wallahi bani fitowa

– Koban da sadaki bikinmu dake dole inyo nemawa

– Nakamu da sanki

– Allah sa har a ranki

– Kema inji naki

– Mene ra’ayinki

– Ina kika sani fadi watakil agun ban daceba

– Ra’ayinmu gudace ni da kai indai akan soyayyace

– Zanso rayuwa inyo da kai bashakka hakan na Amince

Kunji kadan daga baitin wakar UMAR M SHAREEF ” Bazata ”

Kukasance da wannan shafin akoda yaushe domin Samun Sababbin abubuwa

GA MASU BUKATAR SUMA SU SA WAKOKINSU A WANNAN SHAFIN KU Danna Nan

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

2 Comments
  1. RABIU SHUAIBU says

    A gaskiya mujin,dada wannan shafi,
    Gatawa Number 09065976482 08061649646

  2. Kabir says

    DAFARKO SUNANA MUH’D KABIRU ABDULLAHI NIMAZAUNIN GARIN SOKOTO AGASKIYA UMAR M SHAREEF KANA SAGARTAMU DA WAKOKINTA MASU DADI ALLAH YAKARA MAKA BASIRA AMIN DAGA MASOYINKA KABIRU ABDULLAHI

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com