Music: Umar El-faruq – Duniya Labari

0 693

Sabuwar wakar umar el-faruq Jakada mai suna ” Duniya Labari” waka mai dauke da fadakarwa nishadantarwa da dai sauransu.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

-ehh!!! duniya labari

Amshi:Ashe duniya labari
– Duniya labari

Amshi:Ashe duniya labari
-duniya labari

Amshi:duniya labari

-wataran dakai ake
Amshi:duniya labari
-gobe waninka za,ai

Amshi:ashe duniya labari
-duniya labari

Amshi:Ashe duniya labari
– Kunga mudaina hanzari

Amshi:Ashe duniya labari

– Sannan mudaina hassada
Amshi:Ashe duniya labari

– Lokaci yana zuwa

Amshi:Ashe duniya labari

– Sha,ani na duniya

Amshi:Ashe duniya labari

– Mai dauka yana ajewa

Amshi: Ashe duniya labari -Ashe duniya labari 

Amshi: Ashe duniya labari

– Hali na dan Adam el-faruq nake tunawa

Amshi: Ashe duniya labari

– A fuska faran-faran zuciyarsa akwai sirrin boyewa

Amshi: Ashe duniya labari

– Wai mugun nufi ya dauka agareka yai ajewa

Amshi: Ashe duniya labari

– Bayan agaban Ka yana ba irinka

Amshi: Ashe duniya labari

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com