Music: Sunusi Multimedia – Ruhi

0 285

Mawaki sunusi shimafa yace sai anti dashi Dan shima yafara baza rawarsa da wakokin soyayya masu ratsa zuciya Ga wakarsa mai suna ” Ruhi ” zuwa gareku masoya.

Ko ince yan soyayya waka mai ratsa zuciya kudai fara saurarar baitocinta.

AMSHI: Sanki Shi Na Dasa Bisa Ruhi Karki Yadaniiiii Na Aminta Kibani Masauqi Azuciya Mai Girma Na Aminta Dake Kema Aminta Dani

BAITI: Ita Soyayya Wata Sigace mai Girmaaaaa

Shi Masoyi Ko Wani jigone Mai kimaaaaa

Zubar Hawaye Ko Nuni ne Na Nadamaaa

Na Aminta, Zan Rabauta, Inmuka Sasantaaaa

Na Damu Dake Kema Kidamu dani

Kuna iya Samun Wakokinsa A wannan Shafin.

 

 DOWNLOAD MUSIC HERE




Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com