Music: Sunusi Multimedia Ft Msarat – Coge Song

0 726

Sabuwar wakar Sunusi multimedia tare da Msarat mai suna ” Coge ” gareku mata gajeru wannan wakar ta kuce daga sunusi multimedia.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

Amshi – Ba Tsayinta Bane Na Coge neeee Ailashes Din Nakaryaneeee

Baiti – Ranar Lahadi Da Yammane

          Ranar Hutu A Guna ne
          Nafito Titi Ina Zaune
          Dani Da Abokanainane
Related Posts

Music: Isah Ayagi – Duniyar Masoya

          Muka Hango Doguwar Bebyyy
Tofa ba tsayinta bane na cogene wakar tana fadakarwa gareku maza da mata.
Ba kaga doguwar yarinya ba kaje zumudi daga nan sai kaga gajeriya ce ashe kawai takarmi ne.
Mata a daina a cuci dan baida amfani.
Nubanga laifinku ba idan ba kuyiba baza a kalleku ba kuma ba za’abiku ba.
Allah ya kyauta

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com