Music: Shamsu Alale -Wasiya

0

Sabuwar wakar shamsu alale mai suna ” Wasiya ” to ko akan mai yabada wasiya sai dai kun saurara masoya kawai ku kasance damu a koda yaushe domin kawo muku wakokinsa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Nayi wasiya koda bayan bani da rai sone

– Zan rufe sirrin inma zana sanarwa da dangina

– Soyayya riba hakan naji wasu suna cewa

– Amma ni naja sai dai in kayo dacewa

– Wanda yalashi madaci nasa sai dai yai yo kokawa

– Kai na misalina duk danaso in rufe sirrina

– Bani da aiki sai tuna wace tazamma muradina

– Mu aurenmu naso hakanne babban burina

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.