[Music] Shamsu Alale -Dawo Dawo

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0

Sabuwar wakar Shamsu Alale mai suna ” Dawo Dawo ” a gaskiya shamsu Alale yana wakoki domin nishadantar da masoya da kuma yan soyayya.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Dawo dawo mana

– Taronmu mu cancana

– An nunan karan tsana

– Sirrina na bayyana

– Rashi naki sahiba

– Soyayyace kesa jin dadin rayuwa

– Inhar narasaki ni bansan ya zanyi ba

– Soyayyace tasakani nakeyin dingishi

– Duk inda na zauna ba fara’a sai dai fushi

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.