[Music] Shamsu Alale -Barka Da Sallah

1

Sabuwar Wakar Shamsu Alale mai suna ” Barka Da Sallah ” wakar gaskiya tayi dadi sosai wallahi saima kun saurara.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Masoyan shamsu alale nayi kiranku kuso juna

– Barka Da Sallah

– Mun Gode Allah

– Mun Azumi kuma mun kare

– Ina kuke masoyana

– Godiya Mafi girma

– Domin ko kunyimin rana

– Na fada a zancena

– Barka da Sallah yau munyi

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

1 Comment
  1. Djibril housseini says

    Slm shamsu dubun gaisuwa da payan alkairi inama barka da sallah kamar yada kaiyi mana allah ya maimaita mana kuma allah ya kara basira Ameen

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.