[Music] Shamsu Alale -Amarya

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0

Sabuwar wakar Shamsu Alale mai suna ” Amarya ” wakar amarya kenan daga bakin shamsu alale wace yayiwa amare domin suma su dana kuma su chashe.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kida na amarene wanda sukai auren soyayya

– Shamsu naku alale neke baitoci tuntuni na shirya

– Gashi dai amarya yar gata ce

– Duk takunta duk sa’a ta zarce

– Sai a yau nayarda kyakkyawace

– Ga amarya da ango tsaf sun dace

– Tasha adonta tashirya tai zaman gida

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.