[Music] Saniyon M Inuwa -Kece Burina

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0

Sabuwar wakar Saniyon m inuwa a cikin wakarsa mai suna ” Kece Burina ” domin bawa masoya nishadi bayan hutun da mawakin yaje yanzu ya dawo da zafinsa dan yanzu haka yana kokarin bude studio.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Gareki sahiba nazo zamuyi soyayya

– Idan darai jiki rabo bashi barin hanya

-Matso kibani dama inhaskaka alkarya

– Inayi kuskure to zan fara shirin jinya

– Sako naso da kauna kijirashi zan baki

– Fili da badini kisan bani da tamkarki

– Koda gurin iyayena zasu tayabonki

– Idan dake aguna mai zaisa nai tsaki

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.