[Music] Sani A Umar -Ra`ayi

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0

Sabuwar wakar Sani A Umar mai suna ” Ra’ayi ” Dama kusan kowa da ra’ayinsa ko a soyayya wani kaga budurwar da yake so duk duniya tafi kowa kyau wani kuma duk duniya ba wace yaga bata da kyau irinta.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Zuci da soyayya ta ginu tayi nufin rike alkawari

– Gashi suna nuni a gari mun wuce mai mugun ra’ayi

– Mun wuce mai mugun ra’ayi kan soyayya sai mui wutiri

– Kangin so baza mushige tundako mun rike Alkawari

– Ga wasucan murna sukayi akanki wai yau nai garari

– Sun manta komai mukayi a zuciyarmu mukai ra’ayi

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.