[Music] Sani A Umar -Kangin So

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0

Sabuwar wakar Sani A Umar mai suna ” Kangins So ” to wata sabuwa dama akwai kangi a cikin so shin ya kangin so yake to kawai ku biyoshi a cikin wakarsa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kangin so nidai kasakani nifa banci amana ba

– Na yarda ni na lamince ja ragamar soyayyata

– Kangin so banso ki sakani kinji abar sona

– Na yarda ni na lamince ja ragamar soyayyata

– A soyayyarka nake uziri kullum kaki ka ganeni

– Har ancemini na zautu gashi kaki kaganeni

– Da a baya kana sona yau tsauni ka mikani

– Kai zatan ka cuceni niko a gifen fatata

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.