[Music] Sammani AA -Mai Waka

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0

Sabuwar wakar Sammani AA mai suna ” Mai Waka ” to wannan wata wakace kuma da mawaki ya fitar waka mai dauke da fadakarwa nishadantarwa harma da…..

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ka bani ganga

– Ka doka kida niko sammani AA nai ta wake

– Mai waka da azanci yake zancensa kullin

– Ku taka nifa bance daku kadayi rawa ba

– Kuta rawarku nafa ban hanaku

– Idan ba kuyoba ayi da baku

– Na doka kidan da zai gwangwajeku

– Ku duka niko zan baku  baiti yan uwana

– Ashe bako ba zaizo ya danne mutan gida ba

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.