[Music] Sammani AA Ft Isah Ayagi -Masoya

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0

Sabuwar wakar Sammani AA tare da Isah Ayagi mai suna ” Masoya ” wakar da sukai wa masoyansu na ko kuma a ko ina suke a fadin duniyar nan domin nuna farin cikinsu.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Sammani aa da isah ayagi a wakar masoya

– Nace ku fito

– Ni waka tayimin rana dole nagaida masoya guna

– Wanda yasan daraja ta masoyi baya barinshi ya kwana da yunwa

– Waka ce ta kaini inda da can banje ba

– Ta sani farin cikin da bazan manta ba

– Manya da kan kana da mata sahun gaba

– mahadin kyauta ayarda tukuaici yaje

– Ashe iyaye suna dua’i yaje

– Kuma na riki annabi maganin zafi

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.