[Music] S Muazu -Na,ima

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0

Sabuwar wakar matshin mawaki S Muazu mai suna ” Na’ima ” yazo muku da wakarne domin nishadantar daku masu sauraren wakokin hausa kuma shine mawakin da yayi wannan abun da kukeji a cikin waka na ” Sauti Daga ArewaBlog.Com “.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Na’ima yaki na’ima

– Na’ima yaki na’ima

– Soyayya zan baki

– Yau gani a fadarki

– Fatana Aurenki

– Na’ima So mai dadi

– Hannuna zo kama

– Dan farin cikin raina

– Baitocin soyayya

– Kefa na zazzana

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.