[Music] Nani Media Gusau -Assalam Salam Masoyiyata

4

Sabuwar wakar mawaki Nani media gusau mai suna ” Assalam Salam Masoyiyata ” wakar mawakin wannan itace ta farko a cikin wannan shafin namu ku kasance damu a koda yaushe domin samun wakokinsa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Assalam salam masoyiyata ke na rike guda daya

– Wa’alaika salam masoyi kai na rike guda daya

– Akulum koda yaushe ke na rike guda daya

– Ki rike alkawari soyayarmu bamu rabewa

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

4 Comments
 1. muhammad yahaya says

  Gaskiya munji dadadin wannan wakar amman guda ce kwai yayi
  allah ya kara basira nani media

 2. Nasiru Abdullahi says

  AMMAN GASKIYA TAYI DADI WLH MUNA GODEYA

 3. Haruna ibrahim says

  Mungode Amman ita dai yayi ne

 4. Zubairu Dalhat says

  gaskiya tayi wallahi wai babu wata ne

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.