Music: M Habeeb – Hauwa Yan Mata

2 605

Sabuwar Waka kenan daga bakin sabon mawaki kuma haziqi wato M Habeeb Sunan wakar shine ” Hauwa Yan Mata ” gaskiya wakar tayi dadi ba laifi ga kida.

Shima mawakin yazo muku da sabon salonsa na kida da waka

GA DAI KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Waiyo hauwa hauwa yan mata

– Waiyo hauwa masoyiyata

– Akanso na daukaka

– Nasakata a raina haka

– Tayi shuka chan a daka

– Yaudarata zatai haka

– Sai da nai sabo tafita

– Zuciyata ta mallaka

– Dafarko nai sallama gareta

– Ta amsamin sallamar da kanta

– Na bayyana sona gareta

Kuji dai kadan daga cikin wakar da mawakin ya zo muku da ita.

Domin jin sauran saikuyo download dinta

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

2 Comments
  1. Abdau Rahaman Ibrahim says

    Ina muku fatan alkairi

  2. m habeeb says

    Your Comment slm inai daukacin masoya wannan gida na arewa blg dafan kuna cikin koshin lfy naku m habeeb mai waqa

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com