Music: Isah Ayagi – Maryama Gimbiya

0

Wakar isah ayagi kenan mai suna ” Maryam ” wanda wasunku sun santa da Sunan ” Hamisu Breaker – Maryam ” to wannan wakar ba hamisu bane yayita ta isah ayagi ce sabi da wani lokacin masu download na waka suna samun wakokin isah ayagi suna sa hamisu a jiki.

Gaskiya wakar maryama tayi dadi musamman ga masu masoyiya maryam zasuji dadin wakar nan.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ehhh Dadin zuma ajishi abaki

– Da farin ciki ayo asuwaki

– Tarkona yayi kamu wata tsuntsuwa fara Maryama ce adon kirji da zuciyaaa

– Wai yaushe zaki dawo maryama gimbiya

– Ga wata zuciya tana rikida kamar wahainiya

– Kowa za’abin maryam ba zata kaiki baa

– Ehh Ancemin dare ma hutar bawa yashaqata

– Ni nayo daran takaici waza ya karyata

– Ni yanyin jiki ne zaisa kaga gasgata

– Tunaninna Banni nayake tashiga yana fita

Kunji kadan daga baitin wakar mai suna Maryama gimbiya ta Isah Ayagi

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.