Music: Habib Director – Khadija Yar Makaranta

0 1,433

Wakar habibu director kenan mai suna ” Khadija Yar Makarnta ” Wakar gaskiya ta jumadan har film anyi da wannan wakar wace Daushe Ya hau wannan wakar.

Khadija yar makarnta wakce da yanzu haka inaga yama fitar da album dinsa mai suna Khadija Yar Makaranta

to wannan itace wakar ta ai nihi mai suna khadija yar makaranta.

GADAI KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Sonki yabi jikina banigu na ajeshi

– Khadija yar makaranta sonki yabi jikina banigu na ajeshi Yan mata

– Zo muju taho muje mugaida yar makarnta

– Da sallama zan fara sahiba a gareni

– Dan ina kaunarki baki koda yaushe na zancenki

– Zo diyar alkairee khadija y’ar mai kirki

– Dan bakamarki cikin idona

– Nike nazaba nasa a raina

– Kinshigemin Raina kinga dolene na zugaki Yan Mata

Kai kawai ku dakko wannan wakar kuji.

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com