Music: Habeeb – Nakamu Da Sonki

0 1,193

Sabuwar wakar mawaki Habeeb Nasanba kowane ya sanshi ba  Gashi dai a cikin wakarsa ” Nakamu Da Sanki ” da sanu kuma zamu na kawo muku wakokinsa.

Gaskiya wakar tayi dadi kai so ba abinda baya sawa kuma wakar soyayya ce.

GA KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR:-

– Nakamuda sanki kibani sanki mu damke alkawari

– So naki ayau shine yake sani yawan nazari

– Nakamu da sanka dan kawai ka nake marari

– So dani da kai so ace muriqe alkawari

– Nazo gareki ki bani zoben so na alkawari

– Domin aguna ke kadaice ni nake fahari

– Zuciya dake din taiyi sabo saikimin uzuri

– Nasan rabon kwado kasa zai duba kiyo nazari.

Kunji kadan daga baitin wannan waka ta habeeb domin jinta gaba daya kushiga shafin http://www.arewablog.com dan dakkota.

 

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com