Music: Habeeb Director – Haduwar Mutunci Song

0 1,012

Sabuwar wakar habeeb director kenan mai suna ” Daga Haduwar Mutunci ” gaskiya wakar tayi dadi sosai kunsan wakar yanzu haka ma anyi bidiyonta wace sukai shida maryam yahaya.

Gaskiya director kaima kazo da zafinka sabi da yadda ka buga wannan wakar tayi dadi.

GA KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR:-

– Daga haduwar mutunci kika barmini tukuici yau kin mini halacci kika ban gurin fakewa

Related Posts

Music: Isah Ayagi – Duniyar Masoya

– Daga haduwar mutunci ka barmini tukuici yau ka mini halacci da kabangurin fakewa

– Da salo cikin azanci kika koremin kadaici alkawar da nai butulci ba zanyi ba

– Kai ka zammini akala ungo kyautar tagulla kafi kyau idan da hula fuskarka tai fitowa

Kadan Dai daga cikin wakar domin saurarar sauran baitikan ku sakko da ita zuwa wayoyinku.

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com