[Music] El-Musty Gasau -Kaso A Soka

0

Sabuwar wakar El-musty Gasau Mai suna ” Kaso A Soka ” Shine so Amma kaso a Qika to wannan shi kuma meye sunansa.

KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kaso a soka in kaiyi kayi abin gani

– Idan karike masoyinka kayi abin gani

– Kaso a soka zuciya tashi taiyi fata

– Tunda na sameki na more kuruciyata

– So yasa zuciyata takai ga fata

– Yaki zo sahibata taho

– Sanki ni ya zamo kaho

– Na riki alkawari kizo yan mata

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.