Music: Bangees Mai Zamani – Sumayya Song 1

0 766

Sabuwar wakar Mawaki Babangida bangees mai zamani mai suna ” Sumayya Waka Ta Daya ” gaskiya wakar dana dauke da abin mamaki sai ma kun saurara.

Gaskiya mawakin wakar tayi dadi sosai ga kida.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Yanayi naso da kauna ya kama zuciyata

– Yau nidake sumayya mun zam jini da hanta

– Farko da rabi sarki masanin gida da daji

– Shi yaqagi komai na cikin gida da daji

– Sannan ya qagi baki har kunnuwa sunaji

– Karku manta Allah mai sauya lammari ne

– Kuna ina abokaina ku bude kunnuwanku

– Yau inada labari da zanazo na baku

– Wata farar yarinya budurwace halinta bana shakku

Kai da na cikaku da surutu kawai ku dakko wakar domin saurarar shauran baitukan.

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com