| Gidan Wakokin Hausa A Duniya

Music: Auta M Shareef – Meera

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0 2,110

Sabon mawaki kuma sabuwar waka mai suna ” Meera ” Daga bakin Auta M Shareef, Yaron umar m shareef ko ince kani sa kawai ku saurari wannan wakar zata zakuyi umar ne.

Gaskiya wakar tayi dadi saosai danni lokacin da na fara jin wannan wakar nasha umar ne sai da na kula ajikin wakar naga ansa Auta m shareef amma muryar da kaji ce zakai umar ne.

Ga KADAN DAGA BAITIN WAKAR;

– Daga soyayya meera Hee Meera Kinci amanata sam ban zatan zaki haka ba

– Nayarda dake meera nadau zuciya na baki

– Kullum a tunanina ya za’ai naga fuskarki

– koda acikin bacci sai na dinga mafarkinki

– na bacewa tunanina ba arabani da hotanki

– ko amuryar kowa inaji kamar muryarki

– kin yaudari soyayya meera bansan zaki haka ba.

To domin jin wannan wakar sai kushiga wannan shafin domin dakkota.

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com